<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>75</hymn_number>
<title>Mu Zo Mu Gai da Almasihu, Yesu Mai Cetonmu LW75</title>
<lyrics>[V1]
 1) Mu zo mu gai da Almasihu, Yesu Mai Cetonmu.
 An daɗe ana jiransa, ya ziyarto mu yanzu.

[V2]
 2) Ya zo da kalmar fansarmu, ya zo da gafara
 Ku ɗaurarru da zunubi, ku rera sunansa.

[V3]
 3) Ya fito gidan Ubansa, ya zo da warkarwa.
 Ku masu ciwon zuciya, ku sheka wurinsa.

[V4]
 4) Ba za mu daina yabo ba, ya Ɗan Mauɗaukaki,
 Sai duniya duk da cikarta ta ji Iabarinka.</lyrics>
</song>